ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



50

Q.S Ash-Shura (42:50)

اَوْ يُزَوِّجُهُمْ ذُكْرَانًا وَّاِنَاثًا ۚوَيَجْعَلُ مَنْ يَّشَاۤءُ عَقِيْمًا ۗاِنَّهٗ عَلِيْمٌ قَدِيْرٌ

au yuzawwijuhum żukrānaw wa ināṡā(n), wa yaj‘alu may yasyā'u ‘aqīmā(n), innahū ‘alīmun qadīr(un).

Ko Yana haɗa su maza da mata, ko Yana sanya su bakarari. Lalle Shi Masani ne, Mai ikon yin komai.