43
Q.S Ash-Shura (42:43)
وَلَمَنْ صَبَرَ وَغَفَرَ اِنَّ ذٰلِكَ لَمِنْ عَزْمِ الْاُمُوْرِ ࣖ
wa laman ṣabara wa gafara inna żālika lamin ‘azmil-umūr(i).
Kuma lalle duk wanda ya yi haƙuri kuma ya gafarta, lalle wannan daga abin da aka yi umurni da shi ne.