ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



33

Q.S Ash-Shura (42:33)

اِنْ يَّشَأْ يُسْكِنِ الرِّيْحَ فَيَظْلَلْنَ رَوَاكِدَ عَلٰى ظَهْرِهٖۗ اِنَّ فِيْ ذٰلِكَ لَاٰيٰتٍ لِّكُلِّ صَبَّارٍ شَكُوْرٍۙ

iy yasya' yuskinir-rīḥa fa yaẓlalna rawākida ‘alā ẓahrih(ī), inna fī żālika la'āyātil likulli ṣabbārin syakūr(in).

Idan Yake so, Yana kwantar da iska, sai su tsaya a kan bayan teku. Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi ga duk mai haƙuri mai yawan godewa.