96
Q.S An-Nisa'i (4:96)
دَرَجٰتٍ مِّنْهُ وَمَغْفِرَةً وَّرَحْمَةً ۗوَكَانَ اللّٰهُ غَفُوْرًا رَّحِيْمًا ࣖ
darajātim minhu wa magfirataw wa raḥmah(tan), wa kānallāhu gafūrar raḥīmā(n).
Daga gare Shi daraja da gafara da rahama. Kuma Allah Yana gafara, Mai rahama.