ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



90

Q.S An-Nisa'i (4:90)

اِلَّا الَّذِيْنَ يَصِلُوْنَ اِلٰى قَوْمٍۢ بَيْنَكُمْ وَبَيْنَهُمْ مِّيْثَاقٌ اَوْ جَاۤءُوْكُمْ حَصِرَتْ صُدُوْرُهُمْ اَنْ يُّقَاتِلُوْكُمْ اَوْ يُقَاتِلُوْا قَوْمَهُمْ ۗ وَلَوْ شَاۤءَ اللّٰهُ لَسَلَّطَهُمْ عَلَيْكُمْ فَلَقَاتَلُوْكُمْ ۚ فَاِنِ اعْتَزَلُوْكُمْ فَلَمْ يُقَاتِلُوْكُمْ وَاَلْقَوْا اِلَيْكُمُ السَّلَمَ ۙ فَمَا جَعَلَ اللّٰهُ لَكُمْ عَلَيْهِمْ سَبِيْلًا

illal lażīna yaṣilūna ilā qaumim bainakum wa bainahum mīṡāqun au jā'ūkum ḥaṣirat ṣudūruhum ay yuqātilūkum au yuqātilū qaumahum, wa lau syā'allāhu lasallaṭahum ‘alaikum fa laqātalūkum, fa ini‘tazalūkum falam yuqātilūkum wa alqau ilaikumus-salam(a), famā ja‘alallāhu lakum ‘alaihim sabīlā(n).

Face waɗanda suka haɗu da mutane waɗanda tsakaninku da tsakaninsu akwai alkawari, ko sun zo muku zukãtansu sun yi ƙyama su yi yaƙi da ku ko su yi yaƙi da mutanensu. Kuma da Allah Ya so, da Ya ba su ikon yaƙi da ku, sai suka jũya muku baya. Saboda haka idan sun nisanta ku, kuma ba su yi yaƙi da ku ba, kuma suka jẽfa muku sulhu, to Allah ba Ya sanya muku hanya a kansu.