ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



87

Q.S An-Nisa'i (4:87)

اَللّٰهُ لَآ اِلٰهَ اِلَّا هُوَۗ لَيَجْمَعَنَّكُمْ اِلٰى يَوْمِ الْقِيٰمَةِ لَا رَيْبَ فِيْهِ ۗ وَمَنْ اَصْدَقُ مِنَ اللّٰهِ حَدِيْثًا ࣖ

allāhu lā ilāha illā huw(a), layajma‘annakum ilā yaumil-qiyāmati lā raiba fīh(i), wa man aṣdaqu minallāhi ḥadīṡā(n).

Allah, babu abin bautawa face Shi. Lalle Yana tattara ku zuwa ga Ranar Kiyãma babu shakka a cikinta. Kuma wane ne mafi gaskiya fiye da Allah magana?