ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



80

Q.S An-Nisa'i (4:80)

مَنْ يُّطِعِ الرَّسُوْلَ فَقَدْ اَطَاعَ اللّٰهَ ۚ وَمَنْ تَوَلّٰى فَمَآ اَرْسَلْنٰكَ عَلَيْهِمْ حَفِيْظًا ۗ

may yuṭi‘ir-rasūla faqad aṭā‘allāh(a), wa man tawallā famā arsalnāka ‘alaihim ḥafīẓā(n).

Duk wanda ya yi ɗa'a ga Manzo, to lalle ya yi ɗa'a ga Allah. Kuma duk wanda ya jũya baya, to ba Mu aika ka a kansu mai kiyaye ba.