ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



57

Q.S An-Nisa'i (4:57)

وَالَّذِيْنَ اٰمَنُوْا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ سَنُدْخِلُهُمْ جَنّٰتٍ تَجْرِيْ مِنْ تَحْتِهَا الْاَنْهٰرُ خٰلِدِيْنَ فِيْهَآ اَبَدًاۗ لَهُمْ فِيْهَآ اَزْوَاجٌ مُّطَهَّرَةٌ ۙ وَّنُدْخِلُهُمْ ظِلًّا ظَلِيْلًا

wal-lażīna āmanū wa ‘amiluṣ-ṣāliḥāti sanudkhiluhum jannātin tajrī min taḥtihal-anhāru khālidīna fīhā abadā(n), lahum fīhā azwājum muṭahharah(tun), wa nudkhiluhum ẓillan ẓalīlā(n).

Kuma waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, za Mu shigar da su Aljanna ƙoramu ke gudana a ƙarƙashinta, suna dawwama a cikinta har abada. A cikinta suna da matan aure mãsu tsabta. Za Mu shigar da su cikin inuwar mai yawa.