ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



49

Q.S An-Nisa'i (4:49)

اَلَمْ تَرَ اِلَى الَّذِيْنَ يُزَكُّوْنَ اَنْفُسَهُمْ ۗ بَلِ اللّٰهُ يُزَكِّيْ مَنْ يَّشَاۤءُ وَلَا يُظْلَمُوْنَ فَتِيْلًا

alam tara ilal-lażīna yuzakkūna anfusahum, balillāhu yuzakkī may yasyā'u wa lā yuẓlamūna fatīlā(n).

Shin ba ka gani waɗanda suke tsarkake kansu? A'a! Allah Yana tsarkake wanda Yake so, kuma ba za a yi musu zãunci ba koda da nauyin zarra.