ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



171

Q.S An-Nisa'i (4:171)

يٰٓاَهْلَ الْكِتٰبِ لَا تَغْلُوْا فِيْ دِيْنِكُمْ وَلَا تَقُوْلُوْا عَلَى اللّٰهِ اِلَّا الْحَقَّۗ اِنَّمَا الْمَسِيْحُ عِيْسَى ابْنُ مَرْيَمَ رَسُوْلُ اللّٰهِ وَكَلِمَتُهٗ ۚ اَلْقٰىهَآ اِلٰى مَرْيَمَ وَرُوْحٌ مِّنْهُ ۖفَاٰمِنُوْا بِاللّٰهِ وَرُسُلِهٖۗ وَلَا تَقُوْلُوْا ثَلٰثَةٌ ۗاِنْتَهُوْا خَيْرًا لَّكُمْ ۗ اِنَّمَا اللّٰهُ اِلٰهٌ وَّاحِدٌ ۗ سُبْحٰنَهٗٓ اَنْ يَّكُوْنَ لَهٗ وَلَدٌ ۘ لَهٗ مَا فِى السَّمٰوٰتِ وَمَا فِى الْاَرْضِۗ وَكَفٰى بِاللّٰهِ وَكِيْلًا ࣖ

yā ahlal-kitābi lā taglū fī dīnikum wa lā taqūlū ‘alallāhi illal-ḥaqq(a), innamal-masīḥu ‘īsabnu maryama rasūlullāhi wa kalimatuh(ū), alqāhā ilā maryama wa rūḥum minh(u), fa āminū billāhi wa rusulih(ī), wa lā taqūlū ṡalāṡah(tun), inntahū khairal lakum innamallāhu ilāhuw wāḥid(un), subḥānahū ay yakūna lahū walad(un), lahū mā fis-samāwāti wa mā fil-arḍ(i), wa kafā billāhi wakīlā(n).

Ya mutanen Littafi! Kada ku wuce iyaka a cikin addininku, kuma kada ku faɗi game da Allah face gaskiya. Al-Masihu Isa ɗan Maryamu Manzon Allah ne kawai, da kalmarSa da Ya jẽfa zuwa Maryamu, da rũhi daga gare Shi. Saboda haka ku yi imani da Allah da manzannsa. Kada ku ce: 'Uku.' Ku daina, shi ne mafi alheri a gare ku. Babu abin bautawa face Allah Ɗaya. Tsarki ya tabbata a gare Shi daga cewa Ya kasance da ɗa. A gare Shi ne abin da ke cikin sammai da abin da ke cikin ƙasa yake. Kuma Allah ya isa Majiɓinci.