ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



168

Q.S An-Nisa'i (4:168)

اِنَّ الَّذِيْنَ كَفَرُوْا وَظَلَمُوْا لَمْ يَكُنِ اللّٰهُ لِيَغْفِرَ لَهُمْ وَلَا لِيَهْدِيَهُمْ طَرِيْقًاۙ

innal-lażīna kafarū wa ẓalamū lam yakunillāhu liyagfira lahum wa lā liyahdiyahum ṭarīqā(n).

Lalle waɗanda suka kafirta kuma suka yi zãunci, Allah ba Ya gafarta musu, kuma ba Ya shiryar da su zuwa hanya.