161
Q.S An-Nisa'i (4:161)
وَّاَخْذِهِمُ الرِّبٰوا وَقَدْ نُهُوْا عَنْهُ وَاَكْلِهِمْ اَمْوَالَ النَّاسِ بِالْبَاطِلِ ۗوَاَعْتَدْنَا لِلْكٰفِرِيْنَ مِنْهُمْ عَذَابًا اَلِيْمًا
wa akhżihimur-ribā wa qad nuhū ‘anhu wa aklihim amwālan-nāsi bil-bāṭil(i), wa a‘tadnā lil-kāfirīna minhum ‘ażāban alīmā(n).
Kuma saboda ɗaukarsu riba alhãli aka hana su shi, kuma cin dukiyar mutane da ƙarya. Kuma Muka yi wa waɗanda suka kafirta daga gare su azaba mai raɗaɗi.