159
Q.S An-Nisa'i (4:159)
وَاِنْ مِّنْ اَهْلِ الْكِتٰبِ اِلَّا لَيُؤْمِنَنَّ بِهٖ قَبْلَ مَوْتِهٖ ۚوَيَوْمَ الْقِيٰمَةِ يَكُوْنُ عَلَيْهِمْ شَهِيْدًاۚ
wa im min ahlil-kitābi illā layu'minanna bihī qabla mautih(ī), wa yaumal-qiyāmati yakūnu ‘alaihim syahīdā(n).
Kuma babu wanda ke cikin mutanen Littafi face ya yi imani da shi kafin mutuwarsa. Kuma a Ranar Kiyãma zai kasance shaida a kansu.