ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



105

Q.S An-Nisa'i (4:105)

اِنَّآ اَنْزَلْنَآ اِلَيْكَ الْكِتٰبَ بِالْحَقِّ لِتَحْكُمَ بَيْنَ النَّاسِ بِمَآ اَرٰىكَ اللّٰهُ ۗوَلَا تَكُنْ لِّلْخَاۤىِٕنِيْنَ خَصِيْمًا ۙ

innā anzalnā ilaikal-kitāba bil-ḥaqqi litaḥkuma bainan-nāsi bimā arākallāh(u), wa lā takun lil-khā'inīna khaṣīmā(n).

Lalle Muka saukar da Littafi zuwa gare ka da gaskiya domin ka yanke hukunci a tsakanin mutane da abin da Allah Ya nuna maka. Kada ka kasance mai jayayya domin mãsu yaudara.