ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



101

Q.S An-Nisa'i (4:101)

وَاِذَا ضَرَبْتُمْ فِى الْاَرْضِ فَلَيْسَ عَلَيْكُمْ جُنَاحٌ اَنْ تَقْصُرُوْا مِنَ الصَّلٰوةِ ۖ اِنْ خِفْتُمْ اَنْ يَّفْتِنَكُمُ الَّذِيْنَ كَفَرُوْاۗ اِنَّ الْكٰفِرِيْنَ كَانُوْا لَكُمْ عَدُوًّا مُّبِيْنًا

wa iżā ḍarabtum fil-arḍi fa laisa ‘alaikum junāḥun an taqṣurū minaṣ-ṣalāh(ti), in khiftum ay yaftinakumul-lażīna kafarū, innal-kāfirīna kānū lakum ‘aduwwam mubīnā(n).

Kuma idan kun yi tafiya a ƙasa, to babu laifi a gare ku ku gajarta daga salla idan kun ji tsoron waɗanda suka kafirta su yi muku fitina. Lalle mãsu kafirta sun kasance maƙiyayi bayyane a gare ku.