69
Q.S Al-Ahzab (33:69)
يٰٓاَيُّهَا الَّذِيْنَ اٰمَنُوْا لَا تَكُوْنُوْا كَالَّذِيْنَ اٰذَوْا مُوْسٰى فَبَرَّاَهُ اللّٰهُ مِمَّا قَالُوْا ۗوَكَانَ عِنْدَ اللّٰهِ وَجِيْهًا ۗ
yā ayyuhal-lażīna āmanū lā takūnū kal-lażīna āżau mūsā fa barra'ahullāhu mimmā qālū, wa kāna ‘indallāhi wajīhā(n).
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku kasance kamar waɗanda suka cutar da Musa, sai Allah Ya tsarkake shi daga abin da suka ce. Kuma ya kasance mai daraja a wurin Allah.