64
Q.S Al-Ahzab (33:64)
اِنَّ اللّٰهَ لَعَنَ الْكٰفِرِيْنَ وَاَعَدَّ لَهُمْ سَعِيْرًاۙ
innallāha la‘anal-kāfirīna wa a‘adda lahum sa‘īrā(n).
Lalle Allah Ya la'ani kãfirai kuma Ya shirya musu wuta mai ƙuna.