ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



60

Q.S Al-Ahzab (33:60)

۞ لَىِٕنْ لَّمْ يَنْتَهِ الْمُنٰفِقُوْنَ وَالَّذِيْنَ فِيْ قُلُوْبِهِمْ مَّرَضٌ وَّالْمُرْجِفُوْنَ فِى الْمَدِيْنَةِ لَنُغْرِيَنَّكَ بِهِمْ ثُمَّ لَا يُجَاوِرُوْنَكَ فِيْهَآ اِلَّا قَلِيْلًا

la'il lam yantahil-munāfiqūna wal-lażīna fī qulūbihim maraḍuw wal-murjifūna fil-madīnati lanugriyannaka bihim ṡumma lā yujāwirūnaka fīhā illā qalīlā(n).

Lalle idan munãfukai, waɗanda ke da cuta a zukãtansu, da masu yada ƙarya a Madina ba su daina ba, lalle Mun umurce ka (ka yaƙe su), sannan ba za su zama makwabta a gare ka a cikinta ba face ɗan lokaci kaɗan.