ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



31

Q.S Al-Ahzab (33:31)

۞ وَمَنْ يَّقْنُتْ مِنْكُنَّ لِلّٰهِ وَرَسُوْلِهٖ وَتَعْمَلْ صَالِحًا نُّؤْتِهَآ اَجْرَهَا مَرَّتَيْنِۙ وَاَعْتَدْنَا لَهَا رِزْقًا كَرِيْمًا

wa may yaqnut minkunna lillāhi wa rasūlihī wa ta‘mal ṣāliḥan nu'tihā ajrahā marratain(i), wa a‘tadnā lahā rizqan karīmā(n).

Kuma duk wacce daga gare ku ta yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa kuma ta yi aiki na ƙwarai, za Mu ba ta lada sau biyu kuma Mu shirya mata abinci mai daraja.