8
Q.S As-Sajda (32:8)
ثُمَّ جَعَلَ نَسْلَهٗ مِنْ سُلٰلَةٍ مِّنْ مَّاۤءٍ مَّهِيْنٍ ۚ
Ṡumma ja‘ala naslahū min sulālatim mim mā'im mahīn(in).
Sa'an nan Ya mai da zuriyarsa daga ɗigon ruwa mai ƙasƙanci.