26
Q.S As-Sajda (32:26)
اَوَلَمْ يَهْدِ لَهُمْ كَمْ اَهْلَكْنَا مِنْ قَبْلِهِمْ مِّنَ الْقُرُوْنِ يَمْشُوْنَ فِيْ مَسٰكِنِهِمْ ۗاِنَّ فِيْ ذٰلِكَ لَاٰيٰتٍۗ اَفَلَا يَسْمَعُوْنَ
awalam yahdi lahum kam ahlaknā min qablihim minal-qurūni yamsyūna fī masākinihim, inna fī żālika la'āyāt(in), afalā yasma‘ūn(a).
Shin ba ya zama shiriya ba a gare su cewa Muka halaka ƙarnuka da yawa kafin su, suna tafiya a cikin wuraren zama na su? Lalle a cikin wannan akwai ãyõyi. To ba su ji ba?