ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



24

Q.S As-Sajda (32:24)

وَجَعَلْنَا مِنْهُمْ اَىِٕمَّةً يَّهْدُوْنَ بِاَمْرِنَا لَمَّا صَبَرُوْاۗ وَكَانُوْا بِاٰيٰتِنَا يُوْقِنُوْنَ

wa ja‘alnā minhum a'immatay yahdūna bi'amrinā lammā ṣabarū, wa kānū bi'āyātinā yūqinūn(a).

Kuma Muka sanya daga gare su jagorori suna shiryar da umurninMu sa'ad da suka yi haƙuri, kuma sun kasance suna tabbatar da ãyõyinMu.