15
Q.S As-Sajda (32:15)
اِنَّمَا يُؤْمِنُ بِاٰيٰتِنَا الَّذِيْنَ اِذَا ذُكِّرُوْا بِهَا خَرُّوْا سُجَّدًا وَّسَبَّحُوْا بِحَمْدِ رَبِّهِمْ وَهُمْ لَا يَسْتَكْبِرُوْنَ ۩
innamā yu'minu bi'āyātinal-lażīna iżā żukkirū bihā kharrū sujjadaw wa sabbaḥū biḥamdi rabbihim wa hum lā yastakbirūn(a).
Lalle waɗanda suka yi imani da ãyõyinMu, idan aka tunatar da su da su sai suka faɗa suna sujada kuma suna tasbihi da yabon Ubangijinsu, kuma ba su yi girman kai ba.