ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



12

Q.S As-Sajda (32:12)

وَلَوْ تَرٰىٓ اِذِ الْمُجْرِمُوْنَ نَاكِسُوْا رُءُوْسِهِمْ عِنْدَ رَبِّهِمْۗ رَبَّنَآ اَبْصَرْنَا وَسَمِعْنَا فَارْجِعْنَا نَعْمَلْ صَالِحًا اِنَّا مُوْقِنُوْنَ

wa lau tarā iżil-mujrimūna nākisū ru'ūsihim ‘inda rabbihim, rabbanā abṣarnā wa sami‘nā farji‘nā na‘mal ṣāliḥan innā mūqinūn(a).

Kuma da ka ga mãsu laifi sunã sunkuya da kawunansu a gaban Ubangijinsu: 'Ya Ubangijinmu! Mun gani kuma mun ji, don haka ka mayar da mu (zuwa duniya), za mu aikata aiki mai kyau. Lalle mu mãsu tabbatarwa ne.'