ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



7

Q.S Luqman (31:7)

وَاِذَا تُتْلٰى عَلَيْهِ اٰيٰتُنَا وَلّٰى مُسْتَكْبِرًا كَاَنْ لَّمْ يَسْمَعْهَا كَاَنَّ فِيْٓ اُذُنَيْهِ وَقْرًاۚ فَبَشِّرْهُ بِعَذَابٍ اَلِيْمٍ

wa iżā tutlā ‘alaihi āyātunā wallā mustakbiran ka'allam yasma‘hā ka'anna fī użunaihi waqrā(n), fabasyyirhu bi‘ażābin alīm(in).

Kuma idan aka karanta masa ãyõyinMu, sai ya jũya baya yana mai girman kai kamar ba ya ji su ba, kamar akwai nauyi a kunnuwansa. Don haka ka yi bushara masa da azaba mai raɗaɗi.