5
Q.S Luqman (31:5)
اُولٰۤىِٕكَ عَلٰى هُدًى مِّنْ رَّبِّهِمْ وَاُولٰۤىِٕكَ هُمُ الْمُفْلِحُوْنَ
ulā'ika ‘alā hudam mir rabbihim wa ulā'ika humul-mufliḥūn(a).
Waɗannan suna kan shiriya daga Ubangijinsu, kuma waɗannan su ne mãsu nasara.