ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



79

Q.S An-Naml (27:79)

فَتَوَكَّلْ عَلَى اللّٰهِ ۗاِنَّكَ عَلَى الْحَقِّ الْمُبِيْنِ

fatawakkal ‘alallāh(i), innaka ‘alal-ḥaqqil mubīn(i).

Saboda haka ka dogara ga Allah. Lalle kai a kan gaskiya bayyane ne.