64
Q.S An-Naml (27:64)
اَمَّنْ يَّبْدَؤُا الْخَلْقَ ثُمَّ يُعِيْدُهٗ وَمَنْ يَّرْزُقُكُمْ مِّنَ السَّمَاۤءِ وَالْاَرْضِۗ ءَاِلٰهٌ مَّعَ اللّٰهِ ۗقُلْ هَاتُوْا بُرْهَانَكُمْ اِنْ كُنْتُمْ صٰدِقِيْنَ
am may yabda'ul-khalqa ṡumma yu‘īduhū wa may yarzuqukum minas-samā'i wal-arḍ(i), a'ilāhum ma‘allāh(i), qul hātū burhānakum in kuntum ṣādiqīn(a).
Ko wane ne ke fara halitta sa'an nan Ya mayar da ita, kuma wane ne ke azurta ku daga sammai da ƙasa? Shin akwai abin bautawa tare da Allah? Ka ce: 'Ku kawo dalilinku idan kun kasance mãsu gaskiya.'