59
Q.S An-Naml (27:59)
قُلِ الْحَمْدُ لِلّٰهِ وَسَلٰمٌ عَلٰى عِبَادِهِ الَّذِيْنَ اصْطَفٰىۗ ءٰۤاللّٰهُ خَيْرٌ اَمَّا يُشْرِكُوْنَ ۔
qulil-ḥamdu lillāhi wa salāmun ‘alā ‘ibādihil-lażīnaṣṭafā, āllāhu khairun ammā yusyrikūn(a).
Ka ce: 'Godiya ta tabbata ga Allah kuma salama a kan bayinSa waɗanda Ya zaɓa.' Shin Allah ne mafi alheri ko abin da suke yi na shirki?