ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



52

Q.S An-Naml (27:52)

فَتِلْكَ بُيُوْتُهُمْ خَاوِيَةً ۢبِمَا ظَلَمُوْاۗ اِنَّ فِيْ ذٰلِكَ لَاٰيَةً لِّقَوْمٍ يَّعْلَمُوْنَ

fatilka buyūtuhum khāwiyatam bimā ẓalamū, inna fī żālika la'āyatal liqaumiy ya‘lamūn(a).

Saboda haka gidajensu sun zama kango saboda zãunci da suka yi. Lalle a cikin wannan akwai ãya ga mutane mãsu hankali.