49
Q.S An-Naml (27:49)
قَالُوْا تَقَاسَمُوْا بِاللّٰهِ لَنُبَيِّتَنَّهٗ وَاَهْلَهٗ ثُمَّ لَنَقُوْلَنَّ لِوَلِيِّهٖ مَا شَهِدْنَا مَهْلِكَ اَهْلِهٖ وَاِنَّا لَصٰدِقُوْنَ
qālū taqāsamū billāhi lanubayyitannahū wa ahlahū ṡumma lanaqūlanna liwaliyyihī mā syahidnā mahlika ahlihī wa innā laṣādiqūn(a).
Suka ce: 'Ku yi rantsuwa da Allah cewa lalle za mu kwana masa da iyalinsa da dare, sa'an nan za mu ce wa waliyinsa: 'Ba mu gani ba sa'ad da aka kashe iyalinsa, kuma lalle mu mãsu gaskiya ne.'