43
Q.S An-Naml (27:43)
وَصَدَّهَا مَا كَانَتْ تَّعْبُدُ مِنْ دُوْنِ اللّٰهِ ۗاِنَّهَا كَانَتْ مِنْ قَوْمٍ كٰفِرِيْنَ
wa ṣaddahā mā kānat ta‘budu min dūnillāh(i), innahā kānat min qaumin kāfirīn(a).
Kuma abin da take bauta wa wanin Allah ya hana ta (daga imani), lalle ta kasance daga mutanen kafirci.