ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



35

Q.S An-Naml (27:35)

وَاِنِّيْ مُرْسِلَةٌ اِلَيْهِمْ بِهَدِيَّةٍ فَنٰظِرَةٌ ۢبِمَ يَرْجِعُ الْمُرْسَلُوْنَ

wa innī mursilatun ilaihim bihadiyyatin fanāẓiratun bima yarji‘ul-mursalūn(a).

'Kuma lalle zan aika musu da kyauta, kuma zan dũbi abin da manzanni suke dawo da shi.'