20
Q.S An-Naml (27:20)
وَتَفَقَّدَ الطَّيْرَ فَقَالَ مَا لِيَ لَآ اَرَى الْهُدْهُدَۖ اَمْ كَانَ مِنَ الْغَاۤىِٕبِيْنَ
wa tafaqqadaṭ-ṭaira fa qāla mā liya lā aral-hudhud(a), am kāna minal-gā'ibīn(a).
Kuma ya duba tsuntsaye, ya ce: 'Me ya sãme ni ba na ganin Hudhud? Ko yana daga mãsu ɓacewa?'