11
Q.S An-Naml (27:11)
اِلَّا مَنْ ظَلَمَ ثُمَّ بَدَّلَ حُسْنًاۢ بَعْدَ سُوْۤءٍ فَاِنِّيْ غَفُوْرٌ رَّحِيْمٌ
illā man ẓalama ṡumma baddala ḥusnam ba‘da sū'in fa innī gafūrur raḥīm(un).
'Face wanda ya yi zãunci, sa'an nan ya musanya mugunta da alheri bayan haka, to lalle Ni Mai gafara ne, Mai rahama.'