ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



29

Q.S Ash-Shu'ara'i (26:29)

قَالَ لَىِٕنِ اتَّخَذْتَ اِلٰهًا غَيْرِيْ لَاَجْعَلَنَّكَ مِنَ الْمَسْجُوْنِيْنَ

qāla la'inittakhażta ilāhan gairī la'aj‘alannaka minal-masjūnīn(a).

Ya ce 'Lalle idan ka riƙi wani abin bautawa baicin ni, lalle ne zan sanya ka daga waɗanda ake saka a kurkuku.'