22
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:22)
وَتِلْكَ نِعْمَةٌ تَمُنُّهَا عَلَيَّ اَنْ عَبَّدْتَّ بَنِيْٓ اِسْرَاۤءِيْلَ ۗ
wa tilka ni‘matun tamunnuhā ‘alayya an ‘abbatta banī isrā'īl(a).
Kuma wannan ni'ima ce da ka ba ni, alhali kuwa ka bautar da Bani Israila.