216
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:216)
فَاِنْ عَصَوْكَ فَقُلْ اِنِّيْ بَرِيْۤءٌ مِّمَّا تَعْمَلُوْنَ ۚ
fa in ‘aṣauka faqul innī barī'um mimmā ta‘malūn(a).
To, idan suka saba maka, to ka ce 'Lalle ne ni ba ni da laifi a kan abin da kuke aikatawa.'