ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



173

Q.S Ash-Shu'ara'i (26:173)

وَاَمْطَرْنَا عَلَيْهِمْ مَّطَرًاۚ فَسَاۤءَ مَطَرُ الْمُنْذَرِيْنَ

wa amṭarnā ‘alaihim maṭarā(n), fa sā'a maṭarul-munżarīn(a).

Kuma Muka saukar musu da ruwa. To, mugun ruwa ne na waɗanda aka gargada.