156
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:156)
وَلَا تَمَسُّوْهَا بِسُوْۤءٍ فَيَأْخُذَكُمْ عَذَابُ يَوْمٍ عَظِيْمٍ
wa lā tamassūhā bisū'in fa ya'khużakum ‘ażābu yaumin ‘aẓīm(in).
'Kuma kada ku taɓa ta da wani mugun abu, sai azabar rana mai girma ta kama ku.'