ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



15

Q.S Ash-Shu'ara'i (26:15)

قَالَ كَلَّا ۚفَاذْهَبَا بِاٰيٰتِنَآ اِنَّا مَعَكُمْ مُّسْتَمِعُوْنَ ۙ

qāla kallā, fażhabā bi'āyātinā innā ma‘akum mustami‘ūn(a).

Ya ce 'A'a! Ku je da ayoyinMu. Lalle ne mu tare da ku masu sauraro ne.'