116
Q.S Ash-Shu'ara'i (26:116)
قَالُوْا لَىِٕنْ لَّمْ تَنْتَهِ يٰنُوْحُ لَتَكُوْنَنَّ مِنَ الْمَرْجُوْمِيْنَۗ
qālū la'illam tantahi yā nūḥu latakūnanna minal-marjūmīn(a).
Suka ce 'Lalle idan ba ka daina ba, ya Nuhu, lalle ne za ka kasance daga waɗanda ake jifa da duwatsu.'