ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



8

Q.S Al-Furqan (25:8)

اَوْ يُلْقٰىٓ اِلَيْهِ كَنْزٌ اَوْ تَكُوْنُ لَهٗ جَنَّةٌ يَّأْكُلُ مِنْهَاۗ وَقَالَ الظّٰلِمُوْنَ اِنْ تَتَّبِعُوْنَ اِلَّا رَجُلًا مَّسْحُوْرًا

au yulqā ilaihi kanzun au takūnu lahū jannatuy ya'kulu minhā, wa qālaẓ-ẓālimūna in tattabi‘ūna illā rajulam masḥūrā(n).

'Ko a saukar da taska a gare shi ko ya kasance da gonar itatuwa, sai ya ci daga gare ta.' Kuma mãsu zãunci suka ce: 'Ba ku bi mutum sihirtacce ba.'