ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



74

Q.S Al-Furqan (25:74)

وَالَّذِيْنَ يَقُوْلُوْنَ رَبَّنَا هَبْ لَنَا مِنْ اَزْوَاجِنَا وَذُرِّيّٰتِنَا قُرَّةَ اَعْيُنٍ وَّاجْعَلْنَا لِلْمُتَّقِيْنَ اِمَامًا

wal-lażīna yaqūlūna rabbanā hab lanā min azwājinā wa żurriyyātinā qurrata a‘yuniw waj‘alnā lil-muttaqīna imāmā(n).

Kuma waɗanda suke cẽwa: 'Ya Ubangijinmu! Ka ba mu daga matanmu da zuriyarmu abin farin ciki ga idonmu, kuma ka sanya mu jagora ga mãsu taƙawa.'