ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



68

Q.S Al-Furqan (25:68)

وَالَّذِيْنَ لَا يَدْعُوْنَ مَعَ اللّٰهِ اِلٰهًا اٰخَرَ وَلَا يَقْتُلُوْنَ النَّفْسَ الَّتِيْ حَرَّمَ اللّٰهُ اِلَّا بِالْحَقِّ وَلَا يَزْنُوْنَۚ وَمَنْ يَّفْعَلْ ذٰلِكَ يَلْقَ اَثَامًا ۙ

wal-lażīna lā yad‘ūna ma‘allāhi ilāhan ākhara wa lā yaqtulūnan nafsal-latī ḥarramallāhu illā bil-ḥaqqi wa lā yaznūn(a), wa may yaf‘al żālika yalqa aṡāmā(n).

Kuma waɗanda ba su kira wani abin bautawa tare da Allah ba, kuma ba su kashe rai da Allah Ya haramta ba face da hakƙi, kuma ba su yi zina ba. Kuma duk wanda ya aikata haka, zai sami sãka da zunubi.