64
Q.S Al-Furqan (25:64)
وَالَّذِيْنَ يَبِيْتُوْنَ لِرَبِّهِمْ سُجَّدًا وَّقِيَامًا
wal-lażīna yabītūna lirabbihim sujjadaw wa qiyāmā(n).
Kuma waɗanda ke kwana a wurin Ubangijinsu suna sujada kuma suna tsayuwa.