ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



45

Q.S Al-Furqan (25:45)

اَلَمْ تَرَ اِلٰى رَبِّكَ كَيْفَ مَدَّ الظِّلَّۚ وَلَوْ شَاۤءَ لَجَعَلَهٗ سَاكِنًاۚ ثُمَّ جَعَلْنَا الشَّمْسَ عَلَيْهِ دَلِيْلًا ۙ

alam tara ilā rabbika kaifa maddaẓ-ẓill(a), wa lau syā'a laja‘alahū sākinā(n), ṡumma ja‘alnasy-syamsa ‘alaihi dalīlā(n).

Ka gani Ubangijinka yadda Ya shimfiɗa inuwa? Da Ya so, da Ya sanya ta tsayuwa, sa'an nan Muka sanya rana mai bayyana a gare ta dalili.