38
Q.S Al-Furqan (25:38)
وَعَادًا وَّثَمُوْدَا۟ وَاَصْحٰبَ الرَّسِّ وَقُرُوْنًاۢ بَيْنَ ذٰلِكَ كَثِيْرًا
wa ‘ādaw wa ṡamūda wa aṣḥābar-rassi wa qurūnam baina żālika kaṡīrā(n).
Da 'Ad da Thamud da mutanen rijiya da ƙarnuka masu yawa tsakaninsu.