ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



31

Q.S Al-Furqan (25:31)

وَكَذٰلِكَ جَعَلْنَا لِكُلِّ نَبِيٍّ عَدُوًّا مِّنَ الْمُجْرِمِيْنَۗ وَكَفٰى بِرَبِّكَ هَادِيًا وَّنَصِيْرًا

wa każālika ja‘alnā likulli nabiyyin ‘aduwwam minal-mujrimīn(a), wa kafā birabbika hādiyaw wa naṣīrā(n).

Kuma haka Muka sanya wa kowane annabi maƙiya daga mãsu laifi. Kuma Ubangijinka ya isa ya zama mai kiyayewa da mai taimako.