23
Q.S Al-Furqan (25:23)
وَقَدِمْنَآ اِلٰى مَا عَمِلُوْا مِنْ عَمَلٍ فَجَعَلْنٰهُ هَبَاۤءً مَّنْثُوْرًا
wa qadimnā ilā mā ‘amilū min ‘amalin fa ja‘alnāhu habā'am manṡūrā(n).
Kuma Za Mu jũya zuwa ga ayyukan da suka aikata, sai Mu mai da su ƙura mai yawo. Haka ne sakamakon Jahannama.